Hotunan Kyawawan 'Ya'yan Shuwagabannin kasashen Afrika


Hotunan kyawawan 'Ya'yan Shuwagabannin kasashen Afrika. 

1. Faith Elizabeth Sakwe


'yar fari ga tsohon shugaban kasar Nigeria, good Luck Jonathan mai suna  Faith Jonathan, tayi tun a shekarar 2016 a Godswill Osim Edward.

2. Zahra Buhari


Diya ga shugaban kasa Muhamadu Buhari, Tayi karatu a medical Microbiology a jami'ar Surry a UK. Tayi aure a shekarar 2016 inda ta auri Ahmad Indimi.


3. Isabel dos Santos


Ta kasance 'Ya ga tsohon shugaban kasar Angola Jose Eduardo dos Santos. tanada shekaru 45, tana daya daga cikin mata masu kudi a Afrika.


4. Brenda Biya


'Ya ga shugaban kasar Kamaru, Ance kyanta ya samo Asali daga Mahaifiyarta Chantal Biya, Brenda tanada mabiya kusan sama Milion 5 a dandalin sada zumunta.


5. Thuthukile Zuma


Mai shekaru 25, ita ce 'Ya ta hudu ga tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu Jacob Zuma da tsohuwar matarshi 
Nkosazana Dlamini-Zuma.

6. Aya Abdel Fattah al-Sisi


'Ya tilo ga tsohon shugaban sojoji kuma Shugaban kasar Misra ( Egypt ) na yanzu. kamar yanda takeda kyau kuma haka takeda kyan hali.

7. Ngina Kenyatta

'Ya ga  Uhuru Kenyatt, wadda taci sunan kakar ta.

8. Malika Bongo Ondimba


'Ya tilo ga shugaban kasar Gabon Ali
Bongo Ondimba.

9. Ange Kagame



'Ya ta biyu ga shugaban kasar Rwanda,Paul Kagame.

10. Gimbiya Sikhanyiso Dlamini




Gimbiya sikhanyiso an haifeta ran 1 September shekarar 1986, 'Ya ga Sarki Miswati na 3 na kasar Swaziland, itace 'Ya ta farko cikin 'ya'ya talatin na Sarki Miswati.
Tags

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)