Kalli Hotunan wani malamin addini da aka kama da laifin kisan wata karuwa domin yin wani tsafi

Dubun wani malamin addinin Kirista, Oluwasegun Otaru, ta cika bayan ya kashe wata karuwa a jihar Kogi domin yin tsafi.

Otaru Fasto ne a wata Coci, Canaan Temple, dake garin Ozuri a karamar hukumar Adavi ta jihar Kogi.











Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)