An tsinci Gawar Dan Wasan Kwallon Kafa na Italia Federico Zini tareda tsohuwar budurwarshi

An tsinci Gawar Dan Wasan Kwallon Kafa na Italia Federico Zini tareda tsohuwar budurwarshi

Kamar yanda Labari ya watsu a duniyar yanar gizo, an samu gawarwakinsu ne a motar Dan Wasan wato Federico Zini mai shekaru 25 mai taka leda a kungiyar Serie D Tuttocuoio.

"Wanna shiryayyen Kisa ne" cewa jami'an tsaro.

Har yanzu dai ana cigaba da binciken musabbabin Mutuwar tasu.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)