Nigeria : Wata Akuya ta haifi Mutum

Wani Abu mamakin da ya faru a cikin yankin Ogutin iketi dake kudu maso yammacin kasar Nigeria, wata akuya ta haifi jinjiri wanda duk wasu siffofi na jikinsa irin na mutum ne.


Mutanen yankin sunce "akuyar ta haifi jinjirinta da Hannaye biyu, Fuskar mutane tareda gashin kai, da sauran sassan jiki irin na mutum. Mutanen yankin sunce jinjirin ya mutum bayan wasu awoyi da haihuwarshi saboda rashin kulawa ta magunguna.


Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)