Kenya : Abin Allah wadai, Tsohuwa mai shekaru 70 tayi lalata da jikanta mai shekaru 20


Wani abin takaici da ya faru a wani kauye dake arewacin Kasar Kenya, an ritsa wata tsohuwa mai shekaru 70 na lalata da jikanta mai shekaru 20.


Mazauna Wannan karamin kauye dake arewacin Kasar Kenya sun ritsa wannan tsohuwa da jikanta suna tsaka da lalata da jikanta mai shekaru 20 da Haihuwa.



Tsohuwar tace wannan abu ya faru ne a lokacinda jikan nata ke tsaka da aske mata gashin gabanta.



Da aka tambayi matashin sanadin faruwar haka yace hakan ta faru ne sakamakon roqon da yayi da ta taimaka mashi.



@Allah ya kyauta ya kuma shirya.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)