Abin Mamaki : Wani Mutum Mai shekaru 35 ya auri yarinya mai shekaru 6

Hmm in da ranka kasha kallo Ga wani aure da ya banbanta da kowanne Aure, kamar yanda yazo a shafin Mirror, Ratan Lal Jat ɗan asalin Kasar India da ya auri Yar karamar Yarinya mai shekaru 6 a duniya.


Wasu na cewa ya zubawa Iyayenta Makudan kuɗaɗe ne suka aura masa ita, amman kuma abin ba haka bane akwai wasu qabilu da yawa a kasar indiya da suke saurin Aurar da diyansu duk da wannan auren shine karon farko da akaji irinsa.


A lokacin da aka tambayi Malam Ratan dalilin na auren karamar yarinya mai irin wannan shekaru.


Malam Ratan Lal Jat yace " Shi ya kasance mutum mai son auren cikakkakiyar Mace, Amman yasan hakan ba mai yiyuwa bane, sakamakon yanzu duk Matan makwaɗaita ne suna bada budurcinsu tun kafin Aure.


Wannan aure mai cike da ɗubin al'ajabi ya samu halartar dubban Mutane...


Meye Ra'ayinku akan wannan?

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)