Harry Potter : Daya daga cikin Jaruman Saga na Film din Harry potter Ya angwance

Harry Potter : Daya daga cikin Jaruman Saga na Film din Harry potter Ya angwance.


Komai lokaci ne, Allah yayi daya daga cikin Jaruman Saga da suka taka rawa a film din Harry potter wato Matthew Lewis ko Neville Londubat a film din na Harry potter. Ya  dora Hotunan bikinsu da Amaryarshi Angela Jones... inda 'yan uwa da Masoya ke tayashi Murna.



An gudanar da bikin auren na Matthew Lewis mai shekaru 28 a satin da ya gabata a kasar London..




Allah ya bada Zaman Lafiya.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)