Kotu ta yankewa wata malamar Makaranta hukuncin Shekara daya a gidan yari, sakamakon kamata da laifin lalata da ɗalibinta mai shekaru 14.



A ranar talatar ce da ta gabata, kotu ta yankewa Wata Malamar Primary a garin Ohio a kasar Amurka hukuncin shekara ɗaya a gidan yari, bayan an kamata da laifin lalata da ɗalibinta mai shekaru 14 kacal da haihuwa.

 A Wallafawar  jaridar American People, Jessica Langford mai shekaru 32 kotu ta ɗaureta ne a matsayin wadda  ke.yiwa yara qanana fyaɗe.



ɗalibin mai shekaru 14 yace wannan bashi bane karon farko da take wannan aika aika dashi, ta fara koyamasa wannan ɗabi'ar ne inda take nuna masa Hotunan batsa a wayarta, ko kuma ta rinqa danna kansa a tsakiyar cinyoyinta ko kuma ta rinqa bashi Mama yana tsotsa.




Munso muji ta bakin Malama Jessica amman hakan yaci tura.




Allah ya kyauta...

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)