“ Na gaji da rayuwa a duniya, Wannan wani Hukunci da Allah ke yimin », Cewar wata tsohuwar mata da tafi kowa shekaru a duniya

Koku Istambulova mai shekaru 128 a duniya, matar da taci Zamaninta gashi kuma yanzu tana cin namu zamanin, wadda kuma ake kiyasta itace wadda tafi kowa shekaru a duniya. Ta bada labarin cewa : bata farin ciki da kasancewarta a raye domin tana ganin kamar wani zunubi ta aikata da ubangiji yake hukuntata ta wannan hanyar.


Ranar Haihuwarta, 1 ga watan June 1889, a wani kauye dake cikin kasar Russia. kamar dai yanda takardar Zamanta 'yar kasar ya nuna.


Lokacin da aka yiwa Madam Koku tambayar ko akwai wani abu da take ci ko takeyi da ya sakata takai wannan tsawon lokacin?

Tace " Gaskiya Wannan ikon ubangiji ne, ni ban yi komai ba dan nayi irin wannan 

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)