Nayi Alqawarin Baiwa duk wanda ya aureni Million 10, Gida da kuma Mota. Ga sharuɗana

Sunana Brenda, shekaruna 29 ni Yar asalin kasar Kamaru ce, ina neman mijin aure wanda ya haɗa duk abubuwan da zan fada, nayi Alqawarin bashi Mota Gida da miliyan 10.


Ga ɗan karamin Labarina


A da na kasance yarinya nutsatsa, lokacin da na gama sakandire ne naje jami'a na hadu da wani saurayi wanda yayi sanadiyyar shigata Harkar karuwanci tsundum, a cikin harkar na tara makudan kudi sama da Euro 800k. A yanzu shekaruna 7 cikin wannan harkar, na kwanta da Namiji kusan 800 na kuma zubar da ciki yafi sau 250.



Bayan wasu gwaje gwaje na likitoci sun tabbatar min duk wata Ni'ima da nakeda ta mata babu ita, sakamakon yawan zubar da ciki da nakeyi, ana haka ne duk wasu maza abokan Harkata suka qauracemin, yanzu tsawon shekara 4 kenan rabon da wani namiji ya kusanceni.. Rayuwata yanzu tana cikin garari.



A shirye nake da zama mata ta gari  a gidan Namijin da zai Aureni, kuma tareda damqamasa kudi mota da gida.



Sharuɗana sune :


  1. - Ka kasance Wada ya iya soyayya da tattalin mace
  1. - Kuma kar ya zamo kanada mata ko da
  1. - Kuma shekarunka kar su wuce tsakanin 27 zuwa 45


- Kuma ka kasance Dan Gayu kuma mai Tsabta



Allah ya baiwa mai rabo sa'a

Tags

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)