Facebook : Yadda Zaka samu Likes fiye da 500+ a post dinka na Facebook



Assalamu Alaikum


Likes da comments a facebook a yanzu sunada matuqar muhimmanci da farin jini, Mutane da yawa sunajin wani shauqi idan suka buda idonsu sukaga likes da comments da yawa a post dinsu, amman kuma hakan baya samuwa sakamakon wani mutumin zakaga yayi post mai ma'ana amman wannan post sai ya kwashe tsawon sati biyu bai wuce ya samu likes 10 ba.


To a yanzu gani nazo maku da wani sabon salo ta yanda zaku samu Likes fiye da 100+ a duk bayan mintuna 15.


Wannan hanyar itace hanya mafi sauki da zaka bi wajen sanya mutane bibiyar post dinka, duba da yadda mutum zaiga fiyeda mutum 10k sunyi maka like a post dinka, hakan zai sa ya tsaya ya nutsu ya karanta yaji menene wannan post naka ya kunsa da wadannan mutane sukeyi ta likes.


Insha Allahu da Dan Wannan post din nawa zaku fahimci yanda abin yake.


- da farko kaje kan facebook dinka kayi publish wani abu kama photo, idan kazo publishing photon daga sama zakaga privacy dinka idan bisa Only Friends yake sai ka mayar dashi kan public kamar yanda yake a photo na kasa👇

Bayan kayi wannan sai kayi publish post din.


- Na biyu ka danna wannan link👉  din http://4liker.com/android/app.apk sauko 4liker app .

bayan ka saukeshi kayi install dinshi sai ka budeshi, bayan ya bude ya gama loading zai nuno maka kamar haka 👇


Sai kayi kasa zaka ga inda aka sa Login with Facebook sai ka danna kanshi.


Bayan ya bude zai nuna maka inda zaka saka Detail dinka na Facebook.


Bayan ka saka facebook detail dinka sai ka danna login, bayan bude zai nuno maka haka kamar yanda yake a photo na kasa 👇sai ka danna kan ok


Bayan ya gama loading zai nuno maka haka 👇


Sai ka danna kan Auto liker zai nuno maka duka post dinka da kuma inda zaka saka adadin likes da kake so. kamar dai yanda yake a kasa 👇


Sai ka cike adadin likes din da kake so ka samu sai kayi kasa ka danna kan Submit a post din da kake son likes din.


Bayan ya gama loading zai nuna maka Likes sent successful. sai ka koma kan facebook dinka zakaga abin mamaki kamar nawa 👇


Haka zaka dinga yi duk bayan mintuna 15 ka samu Likes 100+.

Sai mun hadu a Yanda zakayi ka samu comments

Idan akwai abinda baka ganeba zaka iya aje comment.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)