Macen Da Take So Ta Rika Yin Kamshi Mai Daukar Hankali


Gaskiya Mata Kyanshi Ace Duk Inda Kika Shiga Ace Wani Zazzafar Kamshi Yana Tashi A Jikinki,
Dafarko
sai Ki nemi:

1...Kafi amarya qamshi.
2...Garin ambar.
3...Garin miski.
4...Garin kaninfari.
5...Kafun-kafun.

Sai ki cakuxasu a cikin baslilin (Vaseline)
Ki ringa shafawa. Duk inda kika je to
gurin zai dinga qamshi ba za'a so ki tashi
ba.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)