Umar M SHareeF Kin zamo Hanta Da Jini


Sabuwar wakar Umar M shareef mai taken KIN ZAMO HANTA DA JINI.

Ga kadan daga cikin baitukan wakar :

- Kin zama Hanta Da Jini Soyayya Ce Ta SaKa Soyayya Kan GasKia Abadan Bata Mutuwa

-Mun zama Hanta Da Jini Abadan Bata Mutuwa

- Hannuna Rike Yan mata Ke nai Hari

- Zan Zauna Dake Alkawari Ni Nayi Shiri

- Inhar BabuKe Gwara Ku Kaini Cikin Kabari

- Nai Dogon Nazari Nagane Hadinmu Dake Shi Zaifi Dai Dai


Tags

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)