Wani Malami na farko ya halasta luwadi a musulunci


Ludovic Mohamed Zahid dan kasar Faransa shine malamin addinin musulunci na farko da ya halasta auren namiji da namiji wato Luwadi.


Malami Ludovic ya bayyana hujjojinsa akan cewa babu wata cikakkiyar aya a cikin Qur'ani da ta nuna Namiji ba zai iya auren Namiji Dan Uwanshi.
A takaice dai Ludovic yanzu ya zamo baida wata da'awa da ta wuce wannan..

Malam Zahid dai shine Muslmi Dan kasar Faransa na farko da ya auri wani Namiji Dan kasar Afrika ta kudu.

To Allah dai yayi mana tsari da irin wadannan mutane

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)