Amurka : A Wani Gidan yarin Kasar Amurka ana baiwa Muslimin ciki naman Alade a matsayin abinci Sahur

Wani hukunci da akewa Musulmin dake wani gidan yari a kasar Amurka shine ana basu naman Alade a matsayin abincin sahur, wanda zasu ci suyi azumin watan Ramadan.



A Addinin Musulunci dai an haramtawa duk wani Musulmi cin Naman Alade, A yanzu haka dai Wata kingiya mai kula da Al'amuran Musulmin kasar ta shigar da Wata takarda zuwa shugaban kasa, akan cewa babu wata dokar kasar da ta tilastawa 'Yan gidan yari cin wani abinci da addininsu ya hanesu.

Tags

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)