Illuminati : Taurarin Afrika guda 7 da suka siyar da rayukansu ga kungiyar Asiri

Shin ko kun san illuminati? kungiyar Asiri da aka kirkira tun a qarni na 18, nasan da da yawa daga cikin ku sun san wannan kungiya wadda wasu da yawa daga cikin shahararrun mutane na duniya suka sadaukar da wasu bangare ko wani abu mafi soyuwa a garesu ga wannan kungiyar don samun wani abun kyalkyali na duniya. To anan Afrika ma wasu Manyan taurari suma sunbi layin sauran don samun farin jini, sa'a da kuma kudi.

1- Wizkid

Illuninati sun baiwa Mawaki Wizkid damar kasancewa shaharre a fannin waka.




2. Campmulla

Rukunin mawakan hip hop na kasar Kenya wato Campmulla suma sunyi joined a cikin wannan kungiya, inda ita kuma kungiyar ta basu damar samun farin jini ga masu sauraron wakokin su.



3. P.square

'Yan tagwayen Mawakan hip hop 'yan asalin Lagos a Nigeria, kamar yanda yazo a wani shafi mai suna Naijweb, sunce wai Yan tagwayen nan Mahaifiyarsu suka baiwa wannan kungiya, ita kuma take basu makudan kudade. Shaidar da aka samu.na cewa suna cikin kungiyar illuminati a wata wakar su mai suna Alingo inda sukayi amfani da Symbol din kungiyar a cikin wakar.



4. T. B Joshua

Shima fasto Joshua ba'a barshi a baya ba, shahararren Malamin addinnin kiristanci dan asalin lagos, shima yana daya daga cikin yan kungiyar illuminati.



5. Asamoah Gyan


Dan wasan kallon kafa na kasar Ghana shima yana daya daga cikin yan wannan kungiya, inda suka bashi lasisin zira kallo a duk lokacin da suka samu penalty.



6. D’banj : Shahararren mawakin nan na 9ja shima yana daga cikin yan wannan kungiya har ma ana mashi lakabi da idon illminati na Afrika.



7. Teargas-Afrika ta kudu

Sune shuwagabanni na kungiyar Illuminati a Afrika ta kudu.




Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)