Matasa Hudu sun yiwa wata budurwa fyade kuma sun kasheta


Wannan abu ya faru ne ranazuciyarsudin da ta gabata ne a Chanthaburi, a kasar Thaïland, Inda wasu matasa 4 suka yiwa wata budurwa mai shekaru 21 fyade daga bisani kuma suka kasheta.

Wata matashiya mai shekaru 21 da taje kallon kwallon wasan karshe na Champions ligua, inda ana tsaka da kallon wasan jiri ya kwasheta ta fadi. Anan wasu matasa 4 suka cuccibeta domin taimaka mata.

Saidai matasan hudu ba taimako bane a zuciyarsu, bayan sun sakata a mota suka nufi wani gu da ita, inda suka mata fyade kuma suka kasheta. sannan suka dauki gawarta suka kawo a kofar wani shago cafe. Saidai abinda basu sani ba akwai camera CCTV a wajen wadda ta dauki zuwansu lokacin da suke aje gawar.

A yanzu haka dai matasan hudu sun shiga hannun 'yan sanda.


Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)