Hotuna : Ahmed Musa ya baiwa Sarkin Musulmi wata babbar kyauta 

- Fitaccen dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa ya kaiwa Sultan ziyara

- Kuma har ya yiwa Sarkin Musulman wata kyauta ta musamman

- Dan wasan dai shi ne wanda ya zurawa Nijeriya kwallaye har biyu a wasanta da kasar Iceland









Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)