Sai an yiwa mata gwajin budurci kafin a daukesu Aikin Soji A Kasar Indinosiya


Wata sabuwar doka ta 6ullu a kasar Indinosiya ga mata masu sha'awar zama sojoji, akan sai anyi masu gwajin budurci kafin a daukesu aikin soja, domin an gano cewa Mata wadanda basuda budurci bazasu iya harba bindiga ba yanda ake so.

Wannan gwajin dai ana yinsa ne ta hanyar wani likita dake sanya yatsu biyu a cikin farjin mace don tabbatar da ita din budurwa ce ko kuwa.

A yanzu haka ana cigaba da gwajin ga duk matan da ke niyyar aikin sojin.

SHIN YAYA KUKE GANIN WANNAN DOKAR?


Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)